1 Sam 10:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka sheƙa, suka fito da shi daga wurin da ya ɓuya, ya tsaya cikin mutane, ya fi kowa tsayi da misalin ƙafa guda.

1 Sam 10

1 Sam 10:18-27