1 Sam 10:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka yi tambaya a wurin Ubangiji, suka ce, “Ko akwai wani dabam?”Ubangiji ya ce, “Ai, ga shi can, ya ɓuya cikin kayayyaki.”

1 Sam 10

1 Sam 10:18-27