1 Sam 10:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sama'ila ya ce wa dukan jama'a, “Kun gan shi? Shi ne wanda Ubangiji ya zaɓa, babu wani kamarsa a cikin dukan jama'a.”Jama'a duka kuwa suka yi sowa suka ce, “Ran sarki ya daɗe!”

1 Sam 10

1 Sam 10:17-27