1 Kor 16:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, a yanzu kuma ga zancen ba da gudunmawa ga tsarkaka, kamar yadda na umarci ikilisiyoyin Galatiya, haka ku ma za ku yi.

1 Kor 16

1 Kor 16:1-7