1 Kor 15:58 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka, ya 'yan'uwana, ƙaunatattu, ku tsaya a kafe, kullum kuna himmantuwa ga aikin Ubangiji, domin kuwa kun san famar da kuke yi saboda Ubangiji ba a banza take ba.

1 Kor 15

1 Kor 15:56-58