1 Kor 16:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kowace ranar farko ta mako, kowannenku ya riƙa tanada wani abu, yana ajiyewa gwargwadon samunsa, kada sai na zo tukuna, a tara gudunmawa.

1 Kor 16

1 Kor 16:1-7