1 Kor 14:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, 'yan'uwa, in na zo muku ina magana da waɗansu harsuna, amfanin me zan yi muku in ban zo muku da wani bayani, ko ilimi, ko annabci, ko koyar da Maganar Allah ba?

1 Kor 14

1 Kor 14:1-7