1 Kor 14:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ina so dukanku ku yi magana da waɗansu harsuna dabam, amma na fi so ku yi annabci. Wanda yake yin annabci, ya fi mai magana da waɗansu harsuna, sai ko in wani ya yi masa fassara, domin a inganta ikkilisiya.

1 Kor 14

1 Kor 14:1-14