1 Kor 14:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In abubuwan nan marasa rai, kamar su sarewa da molo, muryarsu ba ta fita sosai ba, yaya wani zai san abin da ake busawa ko kaɗawa?

1 Kor 14

1 Kor 14:6-8