Zak 9:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wane irin kyau da bansha'awa alherinsa yake!Hatsi zai sa samari su yi murna.Sabon ruwan inabi kuma zai sa 'yan mata su yi farin ciki.

Zak 9

Zak 9:14-17