Zak 9:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana Ubangiji Allahnsu zai cece su,Gama su jama'arsa ne, garkensa kuma,Kamar yadda lu'ulu'u yake haske a kambi,Haka za su yi haske a ƙasarsa.

Zak 9

Zak 9:11-17