Zak 9:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa zai bayyana kansa gare su,Kibiyarsa za ta fita kamar walƙiya,Ubangiji Allah zai busa ƙaho,Zai taho ta cikin guguwa daga kudu.

Zak 9

Zak 9:8-17