Zak 9:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama na tankwasa Yahuza ta zama bakana,Na kuma mai da Ifraimu ta zama kibiya,Zan yi amfani da mutanen Sihiyona kamar takobi,Su yi yaƙi da mutanen Hellas.”

Zak 9

Zak 9:5-16