Zak 9:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Ke kuma, saboda jinin alkawarina da yake tsakanina da ke,Zan 'yantar da waɗanda suke cikin rami,Waɗanda aka kama daga cikinki.

Zak 9

Zak 9:5-17