Zak 9:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Zan datse karusa daga Ifraimu,In datse ingarman yaƙi a Urushalima,Zan kuma karya bakan yaƙi.Sarkinki zai tabbatar wa al'umman duniya da salama,Mulkinsa zai zama daga teku zuwa teku,Daga Kogin Yufiretis zuwa matuƙar duniya.”

Zak 9

Zak 9:8-17