Zak 3:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni Ubangiji Mai Runduna na ce, a kan dutsen da na kafa a gaban Yoshuwa, dutse mai ido bakwai zan yi rubutu, zan kawar da laifin al'umman nan rana ɗaya.

Zak 3

Zak 3:3-10