Zak 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka ji, ya Yoshuwa, babban firist, kai da abokanka da suke zaune gabanka, ku alama ce mai kyau. Ga shi, zan kawo bawana mai suna Reshe.

Zak 3

Zak 3:4-10