Zak 14:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ranar, Ubangiji zai zama Sarkin Duniya duka, zai kuma zama shi ne Ubangiji shi kaɗai, ba wani suna kuma sai nasa.

Zak 14

Zak 14:1-19