Zak 14:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana ruwa mai rai zai gudano daga Urushalima. Rabinsa zai nufi tekun Gishiri, rabi kuma zai nufi Bahar Rum. Zai riƙa malalowa rani da damuna.

Zak 14

Zak 14:3-13