Zak 11:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na ce wa tumakin, ba zan yi kiwonsu ba, “Waɗanda za su mutu sai su mutu, waɗanda kuma za su hallaka, to, sai su hallaka. Sauran da suka ragu kuma, su yi ta cin naman junansu!”

Zak 11

Zak 11:8-13