Zak 11:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan na ɗauki sandana, wato “Alheri,” na karya shi, alama ke nan da ta nuna na keta alkawarin da na yi wa al'ummai duka.

Zak 11

Zak 11:4-14