Zak 1:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana fushi ƙwarai da al'umman duniya da take zaman lafiya, gama ya yi ɗan fushi da mutanena, amma su suka yi musu hukuncin da ya zarce.

Zak 1

Zak 1:9-17