Zak 1:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mala'ikan kuma da yake magana da ni ya ce, in yi shela in ce, “Ubangiji Mai Runduna ya ce yana jin ƙishin Urushalima da Sihiyona ƙwarai.

Zak 1

Zak 1:4-15