Zak 1:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka ce wa mala'ikan Ubangiji wanda yake tsaye a cikin itatuwan ci-zaƙin, “Mun yi ta kai da kawowa a duniya, sai muka ga duniya duka tana zaman lafiya.”

Zak 1

Zak 1:7-18