Zak 1:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mutumin da yake tsaye a cikin itatuwan ci-zaƙin ya amsa ya ce, “Waɗannan su ne Ubangiji ya aike su su yi tsaron duniya, suna kai da kawowa.”

Zak 1

Zak 1:7-19