Zab 96:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A gaban Ubangiji, gama ya zo ne ya mallaki duniya.Zai mallaki dukan jama'ar duniyaDa adalci da gaskiya.

Zab 96

Zab 96:4-13