Zab 96:12-13 Littafi Mai Tsarki (HAU) Ku yi murna ya ku filaye da dukan abubuwan da suke cikinku!Sa'an nan itatuwan da suke cikin kuramaZa su ta da murya