Zab 9:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Ubangiji, ka yi mini jinƙai!Ka dubi irin wulakancin da maƙiya suka yi mini!Ka kuɓutar da ni daga mutuwa, ya Ubangiji,

Zab 9

Zab 9:11-20