Zab 9:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah yana tunawa da waɗanda suke shan wuya,Ba ya mantawa da kukansu,Yana kuma hukunta waɗanda suke cutarsu.

Zab 9

Zab 9:6-15