Zab 79:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka taimake mu, ya Allah Mai Cetonmu,Saboda girmanka.Ka cece mu, ka gafarta mana zunubanmu,Don mutane su yabe ka.

Zab 79

Zab 79:5-11