Zab 79:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ka hukunta mu saboda zunuban kakanninmu,Amma ka yi mana jinƙai yanzu,Gama mun fid da zuciya sarai.

Zab 79

Zab 79:5-10