Zab 69:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na gaji da kira, ina neman taimako,Maƙogwarona yana yi mini ciwo,Idanuna duka sun gaji,Saboda ina zuba ido ga taimakonka.

Zab 69

Zab 69:1-13