Zab 69:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina nutsewa cikin laka mai zurfi,Ba kuwa ƙasa mai ƙarfi,Na tsunduma cikin ruwa mai zurfi,Raƙuman ruwa kuwa sun kusa kashe ni.

Zab 69

Zab 69:1-6