Zab 68:8-10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

8. Duniya ta girgiza, sararin sama ya kwararo ruwa,Saboda bayyanar Allah, har Dutsen Sinai ya girgiza,Saboda bayyanar Allah na Isra'ila.

9. Ka sa aka yi ruwan sama mai yawa, ya Allah,Ka rayar da ƙasarka wadda ta zozaye.

10. Jama'arka suka gina gidajensu a can,Ta wurin alherinka ka yi wa matalauta tanadi.

Zab 68