Zab 68:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duniya ta girgiza, sararin sama ya kwararo ruwa,Saboda bayyanar Allah, har Dutsen Sinai ya girgiza,Saboda bayyanar Allah na Isra'ila.

Zab 68

Zab 68:1-11