Zab 68:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah, wanda yake zaune a tsattsarkan Haikalinsa,Yana lura da marayu, yana kuwa kiyaye gwauraye,Wato matan da mazansu suka mutu.

Zab 68

Zab 68:3-15