Zab 68:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku raira waƙa ga Allah,Ku raira waƙar yabo ga sunansa,Ku yi hanya ga wanda yake ratsa gizagizai.Sunansa kuwa Ubangiji ne, ku yi murna a gabansa!

Zab 68

Zab 68:1-9