Zab 59:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka tashi, ya Ubangiji, Allah Maɗaukaki, ka taimake ni,Ka tashi ka hukunta al'ummai,Kada ka yi wa waɗannan mugaye, maciya amana, jinƙai!

Zab 59

Zab 59:1-10