Zab 59:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba domin na yi wani laifi ba, ya Ubangiji,Har da suka gaggauta gāba da ni.Kai da kanka ka gani, ya Allah na Isra'ila!Ka tashi ka taimake ni.

Zab 59

Zab 59:2-7