Zab 59:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ka kashe su, ya Allah, don kada jama'ata su manta.Ka watsar da su da ikonka, ka hallaka su ya Ubangiji mai kiyaye mu!

Zab 59

Zab 59:2-14