Zab 57:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka yi mini jinƙai, ya Allah, ka yi jinƙai,Gama na zo gare ka neman tsira.Zan sami kāriya a ƙarƙashin fikafikanka,Sai dukan hatsari ya wuce.

Zab 57

Zab 57:1-5