Zab 56:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin ka cece ni daga mutuwa,Ka hana a ci nasara a kaina.Saboda haka a gaban Allah nake tafiyaA hasken da yake haskaka wa masu rai.

Zab 56

Zab 56:9-13