Zab 54:6-7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

6. Da murna zan miƙa maka hadaya,Zan yi maka godiya, ya Ubangiji,Domin kai mai alheri ne.

7. Ka cece ni daga dukan wahalaina,Na kuwa ga an kori maƙiyana.

Zab 54