Zab 53:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dā ma ceto ya zo ga Isra'ila daga Sihiyona!Sa'ad da Allah ya sāke arzuta jama'arsa,Zuriyar Yakubu za ta yi farin ciki,Jama'ar Isra'ila kuwa za ta yi murna.

Zab 53

Zab 53:2-6