Zab 53:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma sa'an nan za su firgita ƙwarai,Irin yadda ba su taɓa yi ba,Gama Allah ya warwatsa ƙasusuwan maƙiyanka.Ya kore su sarai, saboda ya ƙi su.

Zab 53

Zab 53:3-6