Zab 54:5-7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

5. Ubangiji ya hukunta wa maƙiyana da irin muguntarsu!Gama zai hallaka su saboda shi mai aminci ne.

6. Da murna zan miƙa maka hadaya,Zan yi maka godiya, ya Ubangiji,Domin kai mai alheri ne.

7. Ka cece ni daga dukan wahalaina,Na kuwa ga an kori maƙiyana.

Zab 54