Zab 54:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ka cece ni ta wurin ikonka, ya Allah,Ka cece ni ta wurin ƙarfinka!

2. Ka ji addu'ata, ya Allah,Ka saurari kalmomina!

3. Masu girmankai sun tasar mini,Mugaye suna nema su kashe ni,Mutanen da ba su kula da Allah ba.

Zab 54