Zab 53:2-4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

2. Daga Sama Allah ya dubi mutane,Ya ga ko akwai masu hikimaWaɗanda suke yi masa sujada.

3. Amma dukansu sun koma baya,Su duka mugaye ne,Ba wanda yake aikata abin da yake daidai,Babu ko ɗaya.

4. Allah ya ce, “Ashe, ba su sani ba?Ashe, mugayen nan jahilai ne?Ta wurin yi wa jama'ata fashi suke rayuwa,Ba sa yin addu'a gare ni.”

Zab 53