Zab 52:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan gode maka, ya Ubangiji,Saboda abin da ka aikata.Zan dogara gare ka,Sa'ad da nake sujada tare da jama'arka,Domin kai mai alheri ne.

Zab 52

Zab 52:5-9