Kaburburansu za su zama gidajensu har abada,Can za su kasance kullum,Ko da yake a dā suna da ƙasa ta kansu.